Kai daga jin sunan film din kunsan za’a sha soyayya dan an hada jarumai masana iya soyayya.
Jaruman Film Din Sun Hada Da.
#Rahama Sadau
#Ali Nuhu
#Sadik Sani Sadik
#Da Sauransu
Shi dai Wannan Film Din Iya kan hanyar fitowa.
Wato Coming soon
Add Comment