Kuyo download na wannan app din mai suna Tweakware A wanna. Link din
Yadda Za Saitashi
Bayan Kayi Download Sai Kashiga Cikinsa
Kana shiga Sai Danna Settings >Bundled settings > Select Bundled setting
Sai kai Kasa Ka Zabi (NG Airtel) 0.0k
Sai ka dawo shafin farko Ka Danna Cennect sai kajira yayi connect Wannan Free ne
Ka share Wa abokanka na shafin Sada Zumunta
Add Comment