Sabbin Hotunan Da Zaharaddeen Sani Ya Wallafa Shi Da Matarsa Sun Jawo Cece-kuce
Jarumin fina-finan Hausa, Zaharaddeen Sani (Owner) ya saki sabbin hotuna shi da matarsa a shafinsa na Instagram, inda hakan ya jawo cece-kuce.
IDON MIKIYA ta gano yadda wasu daga cikin mabiyansa suka yaba da hotunan, amma da yawa sun dinga yin Allah-wadai da wallafa hotunan da yayi, suna cewar hakan bai dace da tsarin addini da al’adar musulmi ba.
-DAGA Idon Mikiya