Labarai

RUSAU: Yadda Masu Kasuwanci A Samaru Zariya Suka Wayi Gari

Da tsakar daren jiya Juma’a wayewar gari yau Asabar, mutanan Samaru a Zariya musamman masu yin kasuwanci a bakin titi suka tashi da ganin wannan.

Rusau din dai ya fara ne tun daga leader resach dake daura da babban gate na jami’ar Ahmadu Bello, ya nufi North gate har zuwa kasuwar Samaru, inda duk wata kwantena an rusa ko lalata shi.

Wannan ya sa wadanda abin ya shafa cikin alhini da tashin hankali wasu ke kuka.

An tabbatar da cewa ma’aikan dake kula da gine-gine na jihar Kaduna KASUPDA hade da rakiyar jami’an tsaro ne suka yi rusau din cikin dare.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: