Rundunar `yan Sandan Nigeria Sun Fitar Da Lambobin Waya Na Jihohin 36

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

HANYAR DA ZA’A ISAR DA ROHOTON GAGGAWA GA RUNDINAR ‘YAN SANDA YAYIN GUDANAR DA ZABE

Rundinar ‘yan sandan Nijeriya ta fitar da nambar wayoyi sashin Operation na rundinar ‘yan sandan Nijeriya jihohi 36 da babban birnin tarayya Abuja wanda ‘yan Nigeria zasu kira domin isar da rahoton gaggawa akan barazanar tsaro da aka gani yayin gudanar da zabe a garuruwansu dake fadin tarayyar Nigeria

Ga nambar wayoyin jami’an ‘yan sanda masu mukamin Mukaddashi da Mataimakin Kwamishinan ‘yan sanda (DCPs/ACPs) wadanda suke jagorancin bangaren OPERATION a helkwatar rundunonin ‘yan sanda na jihohi 36 da birnin Tarayya Abuja kamar haka:

1- ABUJA: 08033002496
2- BAYELSA: 07031300557
3- KOGI: 08066002020
4- ADAMAWA: 08033454228
5- BAUCHI: 08037004504
6- DELTA: 08039718748
7- KEBBI: 08033187658
8- EBONYI: 08033138430
9- BENUE: 08033004406
10- AKWA IBOM: 08033098261
11- NASARAWA: 08033674240
12- KANO: 08035975219
13- NIGER: 08033025490
14- ZAMFARA: 08058036613
15- CROSS RIVER: 08036014140
16- EKITI: 08033432264
17- SOKOTO: 07061687138
18- LAGOS: 08073666666
19- KADUNA: 08081777095
20- ANAMBRA: 08036766461
21- ENUGU: 08034537136
22- ABIA: 08035888774
23- BORNO: 08068969292
24- YOBE: 08036434959
25- KATSINA: 08033113083
26- JIGAWA: 08060060064
27- GOMBE: 07038621264
28- ONDO: 08033281542
29- IMO: 08033911832/08074985926
30- KWARA: 08133480567
31- RIVERS: 08035873235
32- OSUN: 08136829534
33- SOKOTO: 08060674803
34- TARABA: 08036737929
35- OYO: 08023400797
36- EDO: 08033784327
37- OGUN: 08023433482

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 662

Jama’a ya kamata kowa ya dauki nambar wayan jiharsa ayi saving akan waya, da zaran anga wata barazana na tsaro a yayin gudanar da zabe a duk inda ake sai mutum ya kira nambar wayan jiharsa ya fadi inda barazanar take, nan take za’a turo mayakan ‘yan sanda domin su kawo agajin gaggawa, a taimaka a yada wannan sanarwan

Muna rokon Allah Ya sa ayi zabe lafiya a kammala ba tare da ko da jinin sauro ya zuba a dalilin zabe ba.

Daga Malam Datti Assalafiy

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: