Rundunar `Yan Sanda Sun Cafke Mai Taimakawa Sule Lamido A Kafafen Sadarwa Na Zamani Da Kayayyakin Aikin Za6e

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Rundunar ‘Yan Sanda Sun Cafke Mai Taimakawa Sule Lamido A Kafafen Sadarwa Na Zamani Da Kayayyakin Aikin Za6e.

Fitaccen ɗan Jam’iyyar PDP, kuma mai taimakawa tsohon Gwamnan Jihar Jigawa Sule Lamido na yanar gizo Mansur Ahmed ya shiga hannun ƴan sanda a hanyar Birnin Kudu zuwa Chiyeku da kayayyakin Hukumar Zaɓe da suka haɗa da huluna, jaket, kuɗaɗe da alamar masu sanya ido akan zaɓe na Hukumar Zaɓe mai zaman kanta, da kuma lambobin mota da takardun zaɓe.

Talla

Mansur Ahmed wanda yake tare da waɗannan kayayyaki domin ya samu damar shiga wuraren gudanar da zaɓe, ya shiga hannun jami’an ƴan sandan ne a yayin da suke gudanar da aikin su.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 661

Mansur Ahmed wanda asalin ɗan Ƙaramar Hukumar Jahun ne bashi da wata alaƙa da Birnin Kudu, kuma akwatin zaɓen sa ba ya Birnin Kudu.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: