-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Ritayar Dole: IGP Muhammad Yayiwa DIG 7 Ritaya


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Abdulhadi isah Ibrahim

Babbar magana……..
Shugaban ‘yan sanda na Kasa IG Muhammad Adamu Lafia ya samu amincewar Shugaba Buhari nayin ritaya ga dukkan Manyan mataimakan sa su bakwai watau Deputy Inspector General of Police, Shugaba Buhari ya amince duk a sauke su kuma a sauya su da wasu sabbi, wannan umarni ya fara aiki ne daga jiya Lahadi.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 653

- Advertisement -

Ko me yasa Shugaban kasa Buhari ya dauki wannan mataki a bangaren tsaro na hukumar yan sanda??

Muna fatan jam’iyyar PDP zata kara dakatar da kamfen din ta saboda koran da Shugaban kasa yayi wa wadannan manyan jami’an tsaro, muna fatan zasu kara yawan kwanakin qin yin kamfen dan nuna kishin kasa game da halin tsaro kamar yadda suka yi akan Walter Ononghen.

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: