Labarai

RAYUWA BA TABBAS: Daga Zuwa Ziyarar Aiki Aka Maye Gurbinsa Da Wani

Wato ita fa rayuwa babu wani abu dauwamamme a cikin ta sai Ikon Allah.

Darasi ga IGP Adamu, ya tafi jihar Imo ziyarar aiki a matsayin Babban Sufeton Ƴan sandan Nijeriya mai cikakken iko ya dawo a matsayin wanda ya ajiye aiki.

Rayuwa kenan, a bi duniya a sannu dukkan komai yana da iyaka.

Daga Muhammad Kabir Aminu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: