Cin Hanci da RashawaLabarai

Rashawa: Kwankwaso da wasu tsoffin gwamnoni suna cikin komar EFCC

 

Ana zargin tsohon shugaban hukumar (EFCC), Ibrahim Magu, da laifin dakile kararrakin cin hanci da rashawa na wani gwamna mai ci da wasu tsofaffin gwamnoni guda uku.

Kwamitin mai shari’a Ayo Salami wanda yanzu haka ke gudanar da bincike akan tsohon shugaban hukumar (EFCC), Ibrahim Magu, ya bawa jami’an humumar EFCC umurnin kada su binciki wasu tsofaffin gwamnoni 4 akan cin hanci da rashawa a lokacin da yake jagorantar hukumar.

Tsofaffin gwamnonin sun hadar da Rabi’u Musa Kwankwaso na jihar Kano, da kuma Donald Duke na jihar Cross Rivers sai kuma Ibikunle Amosun na jihar Ogun wanda yanzu haka Sanata ne mai ci.

Mezakuce?

Haarun

Haruna Lawan Usman is a certified Animal Health and Production Technologist, with more than 4 years experience in Animal Health and Production Technology.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: