-Advertisement-


Ranar Litinin Ta Zama Ranar Fita A Kano


2 292

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Ranar Litininta Shiga Cikin ranakun sassauta Dokar Kulle, inji Gwamna Abdullahi Umar Ganduje.

Gwamnan ya kara ranar hutu Dan baiwa al’umma cigaba da walwala.

Gwamnan a yanzu ya aminta da bada Hutu a kowacce litinin.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 608

-Advertisement-

Dan haka ranakun hutu a Kano zasu kasance kamar haka:

1. Litinin
2. Laraba
3. Jumu’a
4. Lahadi

Hakan na kunshe cikin wata sanarwar da sakataren yada labaran Gwamna Abba Anwar ya sanyawa hannu.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

2 Comments
  1. Anonymous says

    Hamisubireka arewablog

  2. Anonymous says

    Your Comment

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.