Rahama Sadau Ta Zama Jarumar Kannywood Ta Farko Da Ta Samu Yawan Mabiya Miliyan 1 a Instagram

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Talla

Fitacciyar jarumar Kannywoood da Nollywood, Rahama Sadau ta yi murnar samun yawan masoya har miliyan daya a shafin sada zumunta na Instagram.

Jarumar ta kai wannan mataki ne a wannan makon.

Talla

Sadau dai itace jaruma ta farko a Kannywood da ta kai yawan mabiya har miliyan daya.

Jaruma Hadiza Gabon ita ke bi mata baya da yawan mabiya sama da 800,000 sai kuma jaruma Nafeesat Abdullahi da ke da yawan mabiya har 700,000.

Wasu Abubuwan Masu Alaka

Ina Makomar Dalibai 101 Da Jarumi Adam A. Zango Ya Yi…

Talla
1 of 331

Tuni dai Sadau ta yi wa masoyanta godiya a wani sako da ta wallafa a shafin tare da jinjina masu.

Jarumar wacce kuma ‘yar kasuwa ce da ke da nata jadawalin kayan kwalliya ta shigo harkar ne daga baya-baya amma a halin yanzu ta ratsa masa’antocin shirya fina-finai na Arewaci da na.

#Alummata

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: