Kannywood

Rahama Sadau Ta Sadaukar Da Duk Kudin Da Sabon Film Din “NADEEYA” Ya Hada (Bidiyo)

Lallai Rahama Sadau Ta Ciri Tuta, Domin Tsayin Daka Da Take Wajen Taimako Da Tallafawa Al’Umma.

A Yau 360Hausa Ta Sami Cikakken Labarin Cewa Jarumar Ta Kannywood, Tayi Wannan Abun a Yaba Da Son Barka.

Inda Labaran Kannywood A Twitter Suka Bayyana Cewa :

A tattaunawar da akeyi yanzu kai tsaye da Jaruma @Rahma_sadau a @LibertyTVNews ta sanar da cewar ta sadaukar da duk cinikin da film din #NadeeyaTheMovie yayi ga gidauniyar ta tallafawa marasa karfi @RayOfHopeN.

Wannan mahimmin abu ne da ya cancanci jinjina.

Manyan Jaruman Kannywood Sun Halacci Haska Film Din, Kuma Lallai Film Din Ya Cancanci Hakan.

Shin Mene Ra’ayinku a Akan Wannan Bajinta Ta Rahama Sadau ?

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement