Kannywood

Rahama Sadau Ta Raba Wa Mutum 500 Abincin Azumi

Shahararriyar jarumar Kannywood ta rabawa mutane dari biya abinci da azumin farko a anguwar rimi dake jahar kaduna.

Jarumar ta wallafa hotunan a shafinta na sada zumunta inda ta samu ra’ayin masu bibiyarta kusan dubu 4 wanda wake nuna farin cikinsu akan abinda tayi.

Daga bisani kuma sai ga daraktan wakoki wato aminu s bono ya fito yana yabonta a shafinsa na Instagram.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: