Kannywood

Rage Karfin Boko Haram Ya Sa Za'ayi Film Hausa Akan Shekau

RAGE KARFIN BOKO HARAM YA SA ZA A YI FIM DIN HAUSA AKAN ABUBAKAR SHEKAU
Za a shirya fim ne a karkashin Kamfanin UK Entertaiment.
Shahararren marubucin finafinan Hausan nan, Nasir S. Gwangwazo shi ya rubuta tare da tsara labarin.
Yayin da Yaseen Auwal zai bada umarni, inda Umar UK zai shirya shi.
Sunan fim din Aliko, yayin da jarumi Sadiq Sani Sadiq zai ja fim din.
 
Shin Meye Ra’ayinku Akan Wannan Film Din.
 
Souce In Rariya

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.