Yadda Zaka Inganta (Promote) Waka/Bidiyo A ArewaBlog

- Advertisement -

YADDA ZAKA INGANTA (PROMOTE) NA WAKA/BIDIYO A AREWABLOG

Tare da Mutane sama da Dubu Hamsin dake amfani da dandalin mu a kullun don samun sababbun wakoki na zamani, babu shakka Arewablog shine kyawu da dacewar wuri ko guri don isar da Wakar ka ga miliyoyin masoya wakoki.

Mun isar da Dubun Dubbatan Wakoki a cikin Shekaru 6 da muka dauka muna isar da wakokin mawakan mu, hakan yasa suka sami shahara a fadin Nigeria da kuma kashashen ketare.

Munsan yadda zamuyi mu isar da wakokin ku lungu da sako na fadin duniya, kuzo muyi aiki tare, domin cigaban ku.

YADDA ZAKU TUNTUBEMU

Tuntubemu ta kowane daya daga cikin cikin hanyoyin dake dake kasa akan yadda zaka sanya wakarka ko bidiyonka a Arewablog.
 Tura Mana Sakon E-mail – [email protected]

Danna nan domin yin mana magana Whatsapp 08134207180


Kiramu A Wannan Lambar 08148337698


 Kiramu A Wannan Lambar 08134207180


Kiramu A Wannan Lambar 08065956435


WASU DAGA CIKIN DALILAN DA YASA ZAKUYI AMFANI DA AREWABLOG

Kana tunanin bunkasa fasahar wakarka a yanar gizo gizo? zabinka na farko shine Arewablog.

Mune na daya a a Arewacin Nigeria Wajen isar da wakokin zamani izuwa masoya masu sauraron wakokin Hausa.

Shekaru masu yawa da suka shude mun bada gudumma babba wajen isar da wakokin mawaka zuwa ga masoyansu.

Shin kai mawakine, Mamallakin gurin buga kida, ko kuma manajan mawakine ?

Kuzo mu nuna muku kwarewa ta gaskiya  ta yadda zaku bunkasa fasahar wakarku a yanar gizo gizo, wacce ba inda zaku iya samunta se a Arewablog.

DALILAN DA YASA ZAKU TALLATA WAKOKIN A AREWABLOG

  • Shin kanason wakokinka sukai zuwaga masoyanka a duk inda suke cikin sauki? Wannan damar ta samu idan zakai aiki tare damu.
  • Munsan abinda yake aiki da wanda baya aiki idan ana maganar bunqasa fasahar waka a yanar gizo gizo.
  • Mune na daya a Arewacin Nigeria kuma muna daga cikin  Ashirin din farko a Nigeria wajen isar da wakokin mawaka izuwa ga masoyansu a duk fadin duniyar nan.
  • Muna da tawagar kwararru wayanda zasu taimaka muku wajen isar da fasahar wakarku zuwaga masoyamsku cikin ruwan sanyi ta yadda zaku sami kyak-kyawan sakamako.
  • Kana bukatar mutane da yawa su sauke wakarka (Download) ko su ga (View) wakarka? Munada dubun dubatar masoya da suke ziyartar shafinmu kowace rana domin samun sababbun wakoki.
  • Kutuna cewa ,duk dadin waka  ba tare da an ingantata ba (Promotion) ta hanyar isar da ita ga dubban masoya sauraron wakoki ba to wannan yakan zama kamar aikin banzane. Mutane Dubban masoya anan gida da kuma Wasu Kasashen, zamu taimakama wajen isar da wakarka ko bidiyo zuwa ga dubban yan Nigeria duk inda suke a fadin duniyar nan.

MAWAKI ME TASOWA KANA BUKATAR SHAWARWARI?

A matsayin mu na babba kuma daya daga cikin manyan hanyar sadarwa a tarayyar Nigeriaa gafen nishadantarwa(waka,video da kuma labari), muna da tawaga ta kwararru da zasu basu shawarwari akan yadda zaku chanza salon yadda kukeyin waka zuwa sabon salon da ake yayi yanzu.

Munga komai duka, kuma mun fahimci komai game da Masana’antar Kida. Hakanan, dangane da kwarewarmu da kuma mu’amala da Shahararrun mawaka, munsan yadda zamu inganta wakokin ku (promotion) .