Tech

Plan: Sabuwar Hanyar Da zaka sanya N100 ka Sami N200,000

Sabon tsarin GLO mai suna JUMBO PLAN wanda zai baka damar idan ka sanya naira N100 zaka sami N200,000.

Daga farko minene tsarin minene tsari JUMBO PLAN.

Tsarin Jumbo plan wani tsari ne da kamfanin glo suka fidda wandazai baka damar idan kasanya N100 zaka sami N200,000.

Kuma wannan tsarin anyishi ne domin masu Tsohon layi da sabon Layi.

Kuma tsarin idan har kashiga ciki zai daukeka tsawon wata shidda 6months.

kuma sannan idan ka sami N200,000 Zata dauki tsawon wata guda bata kare ba 1months.

Yanzu da farko kayi migrated na tsarin sai ku danna *224# domin shiga tsarin.

Idan kuka shiga tsarin sai kuyi Recharge din N100 zasu dauki darin su baku 200,000.

idan sun baku zakuga massage kamar haka.

Domin ganin bonus din sai ku danna #122*23#

Allah ya bada sa’a

 

#arewafresh.com.ng

Tags

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Advertisement