Sai kace wanda ya fito daga prison hahaha Lallai kace idan mutum ya saba tara gashi dik sanda yayi aski baya kyau ko kadan kudai duba yanda mawaki kuma jarumi a Film din Mansoor wato umar m shareef ya aske gashin kansa.
To masoya mai zakuce game da wannan mawakin shin yayi kyau ko bai ba sai munji daga gareku.
Ku Kalli Video
Add Comment