Barkanmu da wannan lokaci da fatan kuna lafiya
Sarki ali nuhu kenan a cikin kayan sarauta dama kunsan shine sarki na kannywood inda aka nada halima Atete sarauniya.
To sarki Ali Nuhu ka huta lafiya tare da masoyanka.
Shi ko kunasan wannan wane fim ne ake shooting To Sunan Fim din Sabon Dan Tijara.
Wai ko shin yayi kyau a cikin kayan sarauta ko bai ba sai munji daga gareku.
Add Comment