-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

PDP Zaku Ga Sakamakon Abinda Kuka Yiwa Buhari A Majalisa


0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wannan ‘dan banzan Sanata Dino Malaye shine ya dinga daga murya da karfi yana kiran shugaba Buhari da kalmar makaryaci a daidai lokacin da shugaba Buhari yake gabatar da jawabin kasafin kudi na shekara 2019.

Ko a haife dai shugaba Buhari ya haifi Dino Malaye, amma da yake banza ne marar mutunci ‘dan tasha wanda bai san darajar manya ba ya bude bakinsa ya kira shugaba Buhari makaryaci shi da wasu ‘yan majalisa daga jam’iyyar PDP.

Har sai da shugaba Buhari ya roki ‘yan majalisar PDP da su dena masa ihu yace duniya tana kallon mu, ga videon shima a bude a saurari yadda shugaba Buhari yake rokonsa.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 660

- Advertisement -

Duk da dai Hon. Gudaji Kazaure yayiwa ‘yan majalisar na jam’iyyar PDP raddi mai ma’ana bisa kalmar makaryaci da suka jefi shugaba Buhari da ita, ga video ku bude ku saurari raddin.

Mu kuma talakawa mu ajiye wannan cin mutunci da suka yiwa shugaba Buhari zuwa ranar zabe, mu gujewa zaben duk wani ‘dan majalisa da ya tsaya takara a jam’iyyar PDP.

Kuma insha Allahu Bukola Saraki da Yakubu Dogara har abada ba zasu sake rike wata kujeran shugabanci ba a Nigeria insha Allah

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: