Paul Pogba ya sake komawa jinya, bayan da ya fice a wasan da Juventus ke fafatawa da Cremonese a gasar Serie A.
Wannan dai shi ne karon farko da Juventus ta fara wasa da shi a kakar wasa ta bana.
Wane fata kuke dashi ga wannan ɗan wasa?
Barcelona ta zama zakarar gasar Laliga ta kakar wasa ta bana 2022-2023, bayan nasarar da tayi akan Espanyol da ci huɗu da ɗaya a ranar Lahadi.
Barcelona ta lashe gasar karo na 27 a tarihi, karo na farko ga Xavi Hernandez a matsayin mai horar da ƙungiyar.

Add Comment