-Advertisement-


Nomiis Gee Yasa Gasa Akan Wakar ` FATEEMA` Wace Sukai Da Morell


5 4,312

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

To masu saurarenmu ko nace masu biye damu a koda yasuhe da fatan kuna lafiya.

Nasan da yawa kunsan waye nomiis gee da kuma morell idan ba ku manta sunyi wata waka mai suna FATEEMA to nomiis gee yasa gasa akan wannan wakar

MUSIC: Nomiis Gee ft. Morell – Fatima

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 67

-Advertisement-

Ga abinda Nomiis gee yace:-

nomiisgee

FATIMA CHALLENGE!!!
Sabuwar wakar Nomiis G tare da Morell mai taken FATIMA ta fito.

Ku downloading wakar sannan ku yi gajeren bidiyo na minti daya kacal.

Ku tagging @nomiisgee da@morellakilah . Za a iya saka bidiyon a shirin #zafafa10 sannan akwai kyauta na musamman ga bidiyon daya fi burge masu kallo.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.