Labarai

Nnamdi Kanu Dan Ta’adda Ne, Yana Kasuwanci Ne Da Kungiyar IPOB, Cewar Asari Dokubo

Daga Jamilu El Hussain Pambegua
Tsohon kwamandan tsagerun Niger Delta kuma shugaban gargajiya ta Biafara Mujahidden Asari Dokubo ya yiwa Nnamdi Kanu kaca-kaca.

Asari ya zargi Nnamdi Kanu da waskar da kudin kungiyar IPOB zuwa lalitar shi, kimanin naira milyan ashirin.

Asari ya kuma sha alwashin kai Nnamdi Kanu kasa tare da ceto kabilar Ibo da suka fada komar sa, domin ya mayar da Biafra hanyar kasuwanci.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: