Neymar da kungiyar psg sun cimma matsaya, kamar yadda labarin ya nuna kafin nan da ranar “Laraba” zasu kammala komai.
Psg dai ta yarda ta baiwa kungiyar barcelona makudan kudade, har €222,millions yayinda shikansa neymar zai riqa daukan albashi mai tsoka.
Psg zata riqa baiwa neymar €40,millions duk shekara, kuma ana saran neymar zai ratta6a hannun shekaru3 ne a kungiyar ta paris.
Fans wanne Dan wasane a yanzu kuke ganin zai iya maye gurbinsa idan har yabar barcelona?
Add Comment