Assalamu A Laikum Yan Uwa Barkanmu Da Wannan Lokaci Da Fatan Kuna Lafiya.
Yau Insha Allahu Muna tafe da bayani akan yadda zakasa N100 Ta zama N600 A Layinka Na Airtel.
DA Farko dai idan kaje ka siyo Card Na Airtel.
*555*Card Pin#
Sai kai kira Kamar dai yadda zakasa na Mtn.
Ku Huta Lafiya.
Add Comment