Barkanmu Da War Haka Da fatan Kuna cikin koshin lpy yau insha allahu muna tafe da bayani akan
Yadda zaka fita daga tsarin da MTN Suke cirema Kudi
Da farko dai Zakaga Da Kasa Kudi Sai Kaga babu Ko sun zari wani abu
Ga Yadda Zaka Fita
Da farko Idan Massege Suke Yoma Kawai Sai Kai REPLY da wannan Number da suka turoma sako Kasa ‘STOP’ Sai kai send
duk wani sako da kaga baka gamsu dashiba kawai ka Reply Da STOP
Idan Kaga basu daina ba kawai Kai Call Na Costomers Dinsu 180 Kagaya musu
insha allahu an wuce gun
Add Comment