Hausa Films Kannywood Labarai

Naziru Sarkin Waka Ya Jijjiga Masana’antar Kannywood

Sarkin wakar Sarkin Kano Muhammad Sunusi (II) wato Naziru Sarkin Waka ya jijjige tebur din masana’antar Kannywood bisa wani rubutu da yayi a shafinsa na facebook inde yake bada kariya ga almajirai.
Kwanan nan dai almajirai sunsha suka akan yadda iyayensu suke shagulatun bangaro dasu su kawosu birni suna bara ana fakewa da neman ilimi.
Ga abinsa ya wallafa ashafin nashi.

Wannan shine gaskiya malanmai

Ko tayi dadi ko kar tayi dadi. Kowa ya dauko sharrinsa sai kan almajirai da iyayensu?? To mu munsan abunda kuke kira da almajirci duk da ba sunansa kenanba musan niyyar da ke sa iyaye su kai yayansu mun kuma ga amfaninsa, wato kunfiso a bar yara a daji babu manufa aiyita basu bindigu suna kashe mune wannan shine burinku??

wannan shine kawai.

Ayi hakuri damu!

Wasu kuma suna ganin hakan baya rasa nasaba da abinda Jaruma Nafisa Abdullahi ta fada akan tarbiyar yara, wacce suke takun saka da dan uwanshi wato Malam Aminu Saira shine dalilin da yasa yayi wannan raddin.

 

About the author

Haarun

Co-founder Arewablog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.