NAZARI:Abin Da Ya Faru Da Gwamnan Kebbi Darasi Ne Ga Sauran

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daga Ubandoma Aliyu Haidar
Babban Darasi ne ga sauran Gwamnonin Nigeriya abinda ya faru a jiya a kauyukan Ribah Jihar Kebbi, Inda suka tare ma Gwamna Bagudu Atiku hanya da sauran mukarabansa na jihar Kebbi.

Lalle Talakawa sun fara hasala. Duk irin jami’an da Atiku Bagudu ya wuce da su a kauyukan nan amma talakawa ba su ji tsoronsu ba.

Wani daga cikin wadanda ke cikin tawagar ta gwamna yace min Wallahi hankalinsa ya tashi sosai irin yanda mutanen nan suka fito gaba gadi babu tsoro.

Lalle yakamata Nigeriya a dauki matakin da ya dace domin talakawa sun fara bushe fitalarsu

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 773

Allah Ta’ala Ya yi mana mafita.

Hummm mu je zuwa, gani ga wane ya ishe wane tsoron Allah. An ga na wasu saura na wasu Wallahi.

Karin bayani ya nuna cewa matasa ne a garin
Ribah sun hana wa Gwamnan Jihar Kebbi wuce hanya bayan ya dawo daga wajen jajen mutanen da aka wa kisan gilla.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: