-Advertisement-


Nayi Dana Sanin Fitowa A Film Din Yan Shia -Yakubu Muhammad


0 345

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 614
-Advertisement-

-Advertisement-

-Advertisement-

Jarumin ya bayyana hakane hirar da kafar BBC tayi dashi inda jarumin yayi nadamar futowa cikin wannan films din wanda yakasance film din yafitone daga kudancin kasarnan saidai yakubu muhd ne kadai jarumin da aka dauka daga yanki arewa saidai hakan yajanyowa jarumin tsinuwa da allah wadai daga shafukan sada zumunta haka zalika kuma kungiyar mabiya SHI.’AH sunfito sunyi allah wadai da wannan film din mai suna FATAL ARROGANCE bisa yadda suke kallan cin mutunci ne tare da nuna musulmai a matsayin yan ta’adda saidai a wani bangaran kuma shi kansa jarumin ya bayyana cewa bawai ya shiga wannan film bane da zummar cin mutunci addini kokuma batawa Wata kungiya amma daga karshe kuma ga abin da film din yajanyo masa

kazalika jarumin yakubu Muhammad ya bayyana cewa muddin wannan film zai iya janyo husuma da rigima ga al’umma shi yanxu a shirye yake da ya janye daga cikin wannan film din tare da biyansu kudaden dasuka bashi tunda dama kungiyar HUMAN WRITER ce ta dauki nauyin film din kuma shikadaine jarumin daya fito daga yanki arewa ragowar jaruman gaba daya daga yanki KUDU suka fito daga karshe jarumi YAKUBU MUHAMMAD yana mai baiwa hakuri tare da Neman afuwarsu bisa wannan kuskure dayayi na fitowa cikin wannan films din domin dan Adam ajizine babu wanda baya kuskure dan haka na yadda nayi kuskure ina kuma Neman gafarar duk wanda yaji Babu dadi a ransa nima AL’AMEEN MINISTER YAKASAI zan iya cewa ubangiji Allah ya yafemana gaba daya.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.