Nasiru Ado Bayero Yayi Watsi Da Sarautar Sarkin Bichi Da Ganduje Yayi Masa Tayi


0 395

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Daya daga cikin yayan Marigayi Sarkin Kano Alh Dr Ado Bayero yayi watsi da Sarautar Sarkin Bichi da Gwamna Ganduje ya bashi, Alh Nasiru Ado Bayero wanda shine Chiroman Kano yaki yadda da Sarautar da aka bashi ne saboda dalilin da ba’a bayyana ba.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 607

- Advertisement -

Sai dai daga baya Gwamnan ya nemi Alh Aminu Ado Bayero wanda dan uwa ne ga Nasiru Ado Bayero wanda akace a yanzu haka yana shawara akan aminta da ita wannan sarauta ko akasin haka.

Jaridar Daily Nigerian ta rawaito Gwamna Ganduje ya nemi Galadiman kano Alh Abbas Sunusi akan ita wanann Sarautar ta Sarkin Bichi, har zuwa yanzu dai ba’a samu cikakken bayani akan amincewar sa ba ko akasin haka.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.