Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email
Browsing Category
Nasiha
Zakkah Na Iya Kawar Da Talauci –Sarki Sanusi
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II, ya bayyana zakka a matsayin wani makami da za’a iya amfani da shi wajen yakar talauci a tsakanin al’umma. Basaraken a wajen taron raba zakka wanda…
Read More...
Read More...
Shin Ko Kunsa Me Ya Ke Hana Aure Dadi?
A kasar Hausa, maganganu irin su “Aure yakin mata” dadaddu ne kuma sanannu. Abin da a mafiya yawan lokaci tun kafin matar ta shiga gidan auren yake alamta ma ta cewa, auren nan fa ba…
Read More...
Read More...
Ko Ka San Yadda Za Ka Ci Ribar Zama Da Mace?
Hakika ba za ka taba samun jin dadin zamantakewar aure a cikin gidanka ba har sai ka kiyaye wadansu dabi’u da za ka mu’amalanci matarka da su, don haka sai mu kiyaye su. Hakika su mata…
Read More...
Read More...
Yadda Auren Amarya Ya Kusa Mutuwa Saboda Amfani Da ‘A-Cuci-Maza’ (2)
Ana cikin haka ne sai Ramlat ta hadu da Faruk. Faruk ya fito ne daga gidan masu kudi. Ba a kasar nan ya yi karatu ba, kuma saurayi ne mai son macen da ta hadu, kuma take ji da kanta. …
Read More...
Read More...
Yadda Auren Amarya Ya Kusa Mutuwa Saboda Amfani Da ‘A-cuci-Maza’
Akwai wani saurayi mai suna Faruk (ba sunansa na gaskiya ba) da yake neman wata yarinya da aure mai suna Ramlat (ita ma ba sunanta na gaskiya ba). Suna gari daya ne amma ba unguwarsu…
Read More...
Read More...
Ya kamata Dangote da BUA su rage farashin Simunti –Osinbajo
Ya kamata Dangote da BUA su rage farashin Simunti – Osinbajo Mataimakin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya bukaci manyan 'yan kasuwar nan biyu da ke da kamfanonin siminti,…
Read More...
Read More...
Yadda Na Cinnawa Kaina Wuta Don Na Ji Mijina Na Waya Da Wata Mace
Ina Kira Ga Mata Da Kar Wacce Ta Kuskura Ta Gwada Rashin Nazarin Da Na Aikata.. Sam ban yi tunani ba Wata mace ‘yar shekaru 35 ta bayyana nadamarta bisa yadda ta cinnawa kanta…
Read More...
Read More...
[NASIHA] Matsalar yin shaye-shaye ga manyan gobe (I)
An hallici komai a bisa dabi’un gudanarwa, komai na rayuwa a kan dabi’a, yayin da a duk hallitu babu wacce ke kokarin jirkita dabi’arta kamar Bil-adama, musamman wajen ci, sha da…
Read More...
Read More...
Labarin Mahaukata Mai Dauke Da Darasi Ga Masu Hankali
Daga Haji Shehu Kafun ya samu tabuwar hankali, Samade, ya karanci 'applied physics' a jami'ar Nsukka, ya kasance mutum mai farin jini a wajen mutanen kauyensu saboda basira da kuma…
Read More...
Read More...
Must Read: 5 Tips to Childproof Your Smartphone
If you have got kids or any young one at home, you know very well that sometimes they are going to want to play with your smartphone. In other situations, you might also want…
Read More...
Read More...
Sun Mayar da soyayya hanyar aikata badala, da sauran aiyukka na batsa!
Daga Abdullahi Muhammad Maiyama Bazan iya kwatanta adadin 'yan matanda akayi amfani da sunan soyayya aka gurbata rayuwar su ba, sau da yawa zaka tararda matashi yana soyayya da…
Read More...
Read More...
WANI SIRRI YAKAMATA KUSANI
_WANI SIRRI YAKAMATA KUSANI_*MAHAKURCI mai Karfi ne koda a zahiri karfin bai Nuna bah,Don ko mai Hakuri baya taba tabewa,MAI Hakuri Yana tare da ALLAH.**MAI KYAUTA ba sakarai…
Read More...
Read More...
[Nasiha] HA,INCI
HA'INCI Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu. Hakika a wannan Zamani da muke ciki Ha'inci ya zama ruwan dare Gama duniya! A duk inda ka duba Kasuwa, Masana'antu,…
Read More...
Read More...
[Nasiha] AUREN WURI 3
AUREN WURI 3Bisa Nazari da Lura dangane da Saurin girma Irin na Mace akan Namiji, da yawan mata Idan har aka ce sai sun gama wannan dogon karatun Tukunna zasu yi aure, to lallai fa an…
Read More...
Read More...
[Nasiha] AUREN WURI 2
AUREN WURI 2Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu. Ya ku 'Yan Uwa masu Daraja, ina Fatar kuna cikin koshin Lafiya a duk inda Kuke. Allah Ya sa haka ameen.A Kwanakin baya nayi wani…
Read More...
Read More...