-Advertisement-Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

[Nasiha] AKAN ZUMUNCI


24

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

,                  *ZUMUNCI*

Wani halattaccen mu’amala ce daya samo asali tun halittun farko.
Yana da mahimmanci da alkhairi a cikin sa. Saboda mahimmancin sa Allah SWT Yace “Ya yanke Rahamar sa ga duk wanda ya yanke zumunci”.

*SU* *WAYE* *KE* *ZUMUNCI* ?
 Ana zumunci da dan’uwa na jini, da Makwabci, da duk musulmi, kamar fadar Manzo SAW “musulmi dan’uwan musulmi ne”.

Ana hada zumunci a aura tayya da zama na wurin kasuwanci da karatu. Akwai hanyoyi da dama na zamantakewa da ake hada zumunci.

*YAYA* *AKE* *ZUMUNCI* ?

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 17

- Advertisement -

Ana yin zumunci domin *ALLAH* *SWT.*
Ana taimakon Juna.
Ana Rufawa Juna asiri.
Ana Tausayawa Juna.
Ana Kyautatawa Juna
Ana Auratayya wa Juna
Ana Ilimantar da Juna.
Ana Ziyartar Juna.
Ana yin Nasiha wa Juna. Al’ummar da tayi Zumunci yadda ya kamata tafi kowacce samun Arziki.

Tsawon Rai, Zaman Lfy da cigaba.

Don haka mu rike *ZUMUNCI* kamar yadda yake!

Ya Allah Ka hada kan mu Ka sada Zumunci a tsakanin mu kuma Ka bamu Ladan Zumunci.

Haiman Khan Raees @HaimanRaees [email protected] 08185819176

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: