Labarai

Nasarorin Da Aka Samu Zuwan Janar Faruk Yahaya A Matsayin Sabon Shugaban Sojojin Nijeriya

1. Mutuwar Shugaban Kungiyar Boko Haram Abubakar Shekau 19/05/2021

*An Kashe Yan Boko Haram 24 a Damboa a 2/06/2021

*An Kashe Yan Kungiyar ISWAP 18 a Damboa 3/06/2021

*An Cafke Manyan Makamai a Iyakar Sokoto da Niger a 3/06/2021

* Janar Faruk Yahaya Ya baiwa Sauran ‘Yan Kungiyar Boko Haram Sati Daya Su Mika Wuya a 14/06/2021

* Kungiyar ISWAP Ta Sako Mutanen da Ta yi Garkuwa Da su a 15/06/2021

* Sojojin Nijeriya Sun Ceto Daliban Yawuri Jahar Kebi a Hannun ‘Yan Ta’adda 21/06/2021

* An Kashe Mayakan Boko Haram 13 a Kauyen Kumshe 21/06/2021

* An Kashe Mayakan ISWAP 12 da Wani Likitan Su 22/06/2021

* Sojojin Sama da Sojojin Kasa Sun yi Ruwan Wuta Tare da Kashe Mayakan ISWAP 20 a Sambisa 22/06/2021

*. Daga 24/06/2021 Zuwa 27/06/2021 Janar Faruk Yahaya Ya je Jihohin Nijeriya 7 Domin Tabbatar da Aikin Gaskiya Jerin Sunayen Jihohin Kamar Haka: Abia state, lagos state, Imo state, Enugu state, Zamfara state, Borno state da Yobe state.

*. Sojojin Nijeriya da na Kasar Chadi Sun Murkushe Sauran Mayakan Kungiyar Boko Haram da na ISWAP 46 a Tafkin Chadi 28/06/2021

* An Halaka ‘Yan Boko Haram 12 a Yobe 30/06/2021

* Shugaban Sojojin Chad Ya kawo Ziyarar Ban girma ga Janar Faruk Yahaya a Nijeriya 31/06/2021

* Jami’an Tsaro Sun Kama Shugaban Yan Ta’addan IPOB Nmandi Kanu a 30/06/2021

* Sojojin Nijeriya Sun Hallaka Mayakan ISWAP 73 a Yobe 2/7/2021

* Jami’an Tsaro Sun Kama Manyan Makamai a Gidan Dan Ta’adda Mai Yunkurin Kafa Kasar Yarbawa Sunday Igboho 2/07/2021

* An kama Babban Jigo Mai Koyarda Yan Ta’addan IPOB Harbi 3/07/2021

* An Tarwatsa Masu Zanga-Zangar Kafa Kasar Yarbawa a Lagos Tare da Watsin Ruwan Zafi 3/07/2021.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: