Kannywood

An Nada Sani Danja A Matsayin Zakin Yan Wasan Arewa

An nada shahararren dan wasan finafinan Hausa nan wato SANI MUSA DANJA a matsayin ZAKIN YAN WASAN AREWA.

Wanda Mai Martaba ESU NUPE ya bashi a yau Asabar.

Daga Sani Twoeffect Yawuri

About the author

Mr. ArewaBlog

C.E.O/Founder ArewaBlog

Add Comment

Click here to post a comment

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.