-Advertisement-


Home | Wakokin Hausa | Wakokin Hip Hop | Bidiyos | Kannywood News | Labarai | Dadin Kowa | English News
Advertise With Us | Upload Ur Music
Email:- Send Email

Na San Dalilin Da Yasa Obasanjo Da Babangida Basu Kaunar Buhari -Inji Ganduje


0 685

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Na San Dalilin Da Yasa Obasanjo Da Babangida Basu Kaunar Buhari – Inji Ganduje

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 324

- Advertisement -

Gwamnan jihar Kano kuma daya daga cikin manyan magoya bayan tazarcen shugaba Muhammadu Buhari a zaben 2019, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa babban dalilin da ya ke zargin shine ya sanya tsaffin shugabannin kasar Najeriya Obasanjo da Babangida basu son shugaba Buhari.

A yayin wata hira da gwamnan yayi da majiyar mu, ya bayyana cewa saboda shugaba Buhari yana da zummar yaki da cin hanci da rashawa shi ya sanya ba su son yayi tazarce. Inji Ganduje

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.