Mujallar Fim ta wannan watan:
1. Amal Umar
-Na Samu Komai Sauran Abu Daya.
2. Shirin fim a 2018: Da dadi, ba dadi!
3.Burin Hairat Abdullahi Zabiya mai muryar zinari.
4.Karairayin Aliyu Ibrahim Kankara kan tarihin Shata.
5.2019: ‘Yan takarar da ‘yan fim su ke so.
- Advertisement -
6.Marin Adam A. Zango saboda gulma!
7.Matsalolin auren ‘yan fim, daga Zakiyya Ibrahim.
8.Sai yaushe Sadiq Zazzabi zai yi aure?
9. Yaushe Nafisa Abdullahi ta soma Bilicin?
Wannan ma mai zafi ce. Ku nemi ta ku, kada a baku Labari.