Kannywood

Mutuwar Aurena Na Jos Shine Babban Abin Bakin Cikin Da Ba Zan Manta Ba – Sadiya Kabala

Jaruma Sadiya Kabala Ta Bayyana Yanda Aurenta Ya Mutu A Garin Jos, Shine Babban Bakin Cikinta A Rayuwa, Kuma Bazata Taba Mantawa Da Shi Ba Har Abada.

Ta Bayyana Hakan Ne A Hirar Da Shafin BBCHausa Sukayi Da Ita. Inda Ta Bada Labarin Rayuwarta.

Idan baku manta ba jim kadan bayan mutuwar aurenta mujjallar fim tayi hira da tsohon mijinta inda yace maza take kawowa a gidansa shiyasa ya sake ta wanda hakan labarin ya dauki hankula mutane sosai.

Ga cikakken bayyani nan a cikin video

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: