Shin kun san cewa tsohon dan wasan PSG Jean-Pierre Adam wanda ake wa lakabi da The Black Rock, ya yi doguwar suma tun shekarar 1982 (shekaru 39 da suka gabata) sakamakon matsala da aka samu bayan an yi masa aiki a gwiwa.
Har yanzu yana some har zuwa yau yana da shekaru 73.