Mutane Masu Sanƙo Sun Fi Saurin Kamuwa Da COVID-19- Bincike

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

- Advertisement -

Wani bincike da jaridar Telegraph ta wallafa a shafinta na Intanet ya ce mutane masu sanƙo sun fi shiga hatsarin kamuwa da cutar COVID-19 fiye da waɗanda ba su da shi a faɗin duniya, a cewar wani rahoton shirin In Da Ranka da Labarai24 ta bibiya.

Wasu Abubuwan Masu Alaka
1 of 27

Shugaban tawagar masu binciken a Jami’ar Brown, Farfesa Carlos ya ce sun gudanar da bincike guda biyu a Spain, inda suka gano cewa yawan mutanen dake yawan kamuwa da cutar maza ne masu sanƙo.

Nazarin farko da aka gano shi ne cikin kaso 71% na marasa lafiya 41 da aka bincika masu ɗauke da COVID-19 a cikin asibitocin Spain sun kasance maza ne kuma masu sanƙo.

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.