MusicWakokin Hausa

[Music+Video] Garzali Miko -Sama Lulaye

To yan uwa shima fa garzali miko yace baza’a barsa a iya rawa ba harma da wakar duk za a buga dashi.

Jarumin fina-finan kannywood garzali miko yace waka yanzu ya fara duk da cewar ana nuna masa dan hali.

Ga wakarsa yau zamu kawomuku mai suna ” Sama Lulaye ” wakar anyi rawa sosai gashi yaji kida.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Ayye sama  lulaye

– Ayye kasa lulaye

– Ga mata da samari yau abin ya gama tsaruwa

– Jijiga yarinya kina da hannun karba

DOWNLOAD MUSIC HERE

 Kalli Bidiyon Anan

DOWNLOAD VIDEO HERE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

Back to top button
%d bloggers like this: