Sabuwar Wakar Ado Gwanja mai suna ” Rawa ” to kuna ina masoya wakokin ado gwanja kuzo ga sabuwa domin nishadantar daku a koda yaushe.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Ku aje langa-langa
– Ya saba yanka
– Ku tina da kyawu ku dada da wanka
– Yan mata kuja ajinku waza ya tsinka
– Kullin tambaya akemini mai naiwa mata nene
– Daga sunji dan kidana sai rawa
1. Rawa:-
DOWNLOAD MP3
Add Comment