Sabuwar Wakar Ado gwanja mai suna ” Na Zaune ” wannan wakar yayita akan masu zama wato na zaune baiga gari ba ai sai a tashi aje a zaga garin aga duniya idan da hali.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Wanda bai damu ba
– Ba zai hanamu karbi rabo ba
– Wanda bai taba sauba
– Shi na zaune baiga gari ba Alala
– Wanda bai taba sauba kirashi baiga gari ba
– Dutse a kasan ruwa baima san ana rana ba
1. Na Zaune:-
DOWNLOAD MP3
Add Comment