[Music] Yusuf B.Y Nagwanja -Matan Arewa

0

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Yusuf B.Y Nagwanja mai suna ” Matan Arewa ” kuna ina masoya kuzo ga sabuwar wakarku musamman ma mata domin jin dadinku a koda yauhse.

To kuna ina mata kuzo kuji wannan mawakin me yake cewa a kanku domin kuwa kusan irin zaman da zakuyi dashi.

Ayi saurare lafiya.

1. Matan Arewa:-
DOWNLOAD MP3

DAUKO AREWABLOG ANDROID APP

 

Arewablog Data Bundle Ads

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.

%d bloggers like this: