Sabuwar Wakar Mawakin hausa rap wato Yung IB wakar me suna zuban flot waka ne wanda yayi ba dan manufar ya bata wa wani ba sai ,dan ya burge kuma yana nan yana kara hazaka akan wakokinsa sabida ya dinga burge masoyansa cikin ruwansanyi.
Yama Godiya Ga Masoyansa.
Lambar Wayar Young IB : 0704 805 5337