Hazikin mawaki mai suna Youngfancyy ya fitar da sabuwar wakarshi mai suna Southern Kaduna. Ita wannan wakar yayi tane domin hali na rashin tsaro da suke fuskanta wasu lokutan duk da de gwamnati tana iya nata qoqarin, amma dae ya kamata a rubanya qoqarin da akeyi.
[Music] Youngfancyy – Southern Kaduna
2 months ago
1 Min Read

You may also like
Haarun
Co-founder Arewablog
Add Comment