Artsit khalifa
Song bulkisu
nazo muku da sabuwar waqar nanaye domin nisha dan tarda masoya domin qarin bayani 07068992974.
Amshi:bulkisu abar kauna
bulkisu Muradina
Aurenki kwa burina
in allah ya yarda
2 bulkisu abar kauna bulkisu muradina
Aurenki kwa burina
bulkisu kinshiga raina
3 bulkisu abar kauna bulkisu muradina
Aurenki kwa burina
Bukisu kinshiga raina
Baiti :1 taka lafya Bulkisu Bulkisu mai gadon zinare
2 Taka lafiya allah kare qauna tasa nake miki waqe
3 zuciyata kekika sace sannunki gimbiyar zinare
4 bulkisu fara mai kyauce Gashin kanta ya zarce kwatance
5 dan uwa tsaya kaji zance indai kaganta saika zauce
6 hakane magana eh hakane maganata.
Add Comment