Sabuwar wakar Yakubu MB Mai suna ” Ni Dake ” Wakar ni dake kunsan wakace da aka bugata akan soyayya domin nishadantar da ku masoya a koda yaushe.
Wannan wakar taji kida yadda bakwa zato saima kun jonata a am zakuji sauti mai dadin gaske kada ku bari wannan wakar ta wuceku kuyi maza ku daukota.
- Advertisement -
Ba Jira 07066000806