[Music] Yakubu MB -Nana Khadija


0 776

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

Sabuwar Wakar Yakubu MB mai suna ” Nana Khadija ” wannan wakar yayiwa masu masoyiya khadija domin nishadantar dasu.

GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-

– Nana Khadija baiwar Allah

– Da sonki zuciya ta kulla

– Daure kiyomin alfarma cikin rai kisani in zauna

Related Posts
1 of 7

- Advertisement -

– Khadijata

– Khadija fara kyakkyawa

– A sanki ni na dara kowa

– Kalamai na deban kewa

– Gareki ni nai furtawa

1. Khadija:-
DOWNLOAD MP3

 

Get real time updates directly on you device, subscribe now.

-Business Advert-

Leave A Reply

Your email address will not be published.

This site uses Akismet to reduce spam. Learn how your comment data is processed.