Sabuwar wakar yakubu Mb mai suna ” Munshaku Da Juna ” to kuna ina masoya wakokin hausa kuzo kuji abinda wannan mawakin yazo dashi domin jin dadinku masoya.
To ko dawa suka shaku, ai wannan fagen sai masoya ne zasu bamu amsa.
Ayi saurare lafiya
1. Munshaku Da Juna:-
DOWNLOAD MP3