Sabuwar Wakar Yakubu Mb tare da Larabeey mai suna ” Mai Sona ” kuna ina masoya wayannan mawakan kuzo ga sabuwa daga bakin wannan mawakin domin jin dadinku masoya.
To ko wacece mai son nasu kawai ku biyoshu domin jin me suka zo dashi.
Ayi Saurare Lafiya.
1. Mai Sona:-
DOWNLOAD MP3