Sabuwar wakar Yakubu Mb mai suna ” Kingirma A Zuciya ” shin ko wacece ta girma a zuciyarsa? ku biyomu domin jin mai mawakin yazo dashi a wakartasa.
07066000806
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kingirma a zuciya ta kamarki na baki guri a so da kauna zo ki nuna
– Kagirma a zuciyata ba kamarka na baka guri a so da kauna zo ka nuna
- Advertisement -
– Naji abinda kikace wa zuciyata
– Naji abinda kai kace wa zuciyata
– Babu laifi in kika kore damuwata
– Nima babu laifi in ka kore damuwata